BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Abu 4 da wasu ƴan Najeriya ke fargaba game da ƴansandan jihohi
Wasu ƴan Najeriya sun fara nuna damuwar game da dokar kafa ƴansandan jihohi, wadda suke ganin za ta haifar da tarin matsaloli a ƙasar.
KAI TSAYE, Mun kai harin ramuwar gayya kan sansanonin sojin Amurka - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 27 ga watan Yunin 2026.
Chelsea ta dage kan Lacroix, Newcastle na harin Nmecha
Chelsea na dab da dauko dan wasan Crystal Palace Maxence Lacroix, yayin da Newcastle United ke son siyen ɗan wasan Borussia Dortmund Felix Nmecha, sai ƙungiyoyi uku da ke buga gasar Firimiya da ke zawarcin ɗan wasan ƙasar Uruguay Maxi Araujo.
'Dalilinmu na rufe sansanin 'yan gudun hijira na Bama'
Gwamnatin Borno ta ce za a tsugunnar da 'yan gudun hijira Bama ne a wasu garuruwa shi ya sa aka rufe sansanin
Shari'o'i nawa ake yi wa Nasir El-Rufai?
An shafe kusan kwanaki 150 ana tsare da tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai a hannun hukumomi kan wasu shari'o'i da ake masa.
Kafafen watsa labaran Isra'ila sun fara sukar Trump: Ko mene ne dalili?
Kafofin watsa labarai na Isra'ila, waɗanda a baya suke kiran Donald Trump "babban aboki" na ƙasar, kwatsam sun sauya salon maganganunsu bayan rattaɓa hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin Amurka da Iran.
Da gaske ne dora ƙanƙara kan ƴaƴan maraina na inganta maniyyi?
Batun ƙara yawan maniyyi da ƙwayoyin haihuwar maza na ci gaba da ɗaukar hankalin miliyoyin mutane a shafufan Istagram da TikTok, tun watan Janairu.
Ɗan Afirkan da ke da tarihin cin ƙwallo fiye da Ronaldo da Messi a Kofin Duniya
Yayin da Cristiano Ronaldo da Lionel Messi ke ci gaba hamayya da juna wajen sake rubuta tarihi a gasar cin Kofin Duniya, akwai wata bajintar da ke gabansu da ɗan Afirka ne ke rike da ita.
Wane aiki ƴan sandan jihohi za su riƙa yi a Najeriya?
Ƙudirin dokar ya tanadi cewa gwamnonin jihohi za su samu ikon naɗa kwamishinonin ƴan sanda na jihohinsu daga cikin jami'an rundunar da ke aiki a jihar, tare da ba su umarni kai tsaye kan harkokin tsaro.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 27 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 27 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 27 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 26 Yuni 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
Arsenal na son Guimaraes, yayin da Chelsea ke harin Lacroix
Anan ci gaba da neman siyen yan wasan Newcastle Sandro Tonali da Bruno Guimaraes, yayin da Chelsea ke son ɗauko Maxence Lacroix, sai Liverpool da ke harin Yan Diomande.
KAI TSAYE, Cape Verde ta kafa tarihi a kofin duniya za kuma ta kara da Argentina
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
United na harin Gunn, Arsenal na son Rogers
Mai tsaron ragar Scotland Angus Gunn na iya komawa Manchester United, yayin da Arsenal ke ci gaba da zawarcin ɗan wasan Aston Villa Morgan Rogers, sai Everton da ke harin ɗan wasan West Ham Jarrod Bowen, da ƙarin wasu labaran.
Messi ya cika shekara 39: Ta yaya shi da Ronaldo ke ci gaba da kafa tarihi?
Lionel Messi, mai shekara 39 da Cristiano Ronaldo, mai sheakara 41, suna ci gaba da taka rawa a babbar gasar tamaula ta duniya.
Ƙasashen da aka fitar da su daga Gasar Kofin Duniya
Jerin ƙasashen aka cire su daga gasar Kofin Duniya na 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Trump ya buƙaci Majalisa ta amince masa kashe dala biliyan 67 kan tsaro
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Harin da Iran ta kai wa jirgin dakon kaya a Mashigar Hormuz babban kuskure ne - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Abin da muka sani kan bidiyon dandazon masu ɗauke da makamai kan babura a Najeriya
Bayanai sun ce lamarin ya faru ne a yankin Matazu da Musawa na jihar Katsina, ɗaya daga cikin jihohin da ke fama da matsalar tsaro.
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudurin kafa ƴansandan jihohi
An amince da ƙudurin ne bayan fiye da kashi biyu bisa uku na mambobin majalisar suka kaɗa ƙuri'ar amincewa da shi.
Yadda tafiyar minti biyar a wurin aiki za ta iya sanya ku farin ciki
Yawancin rayuwar aiki tana gudana ne alhali mutum yana zaune a kan kujera, walau dai kana rubuta imel ko kuma kana mitin ta kafar Team. Sai dai kuma wannan ɗabi'ar zama na iya cutar da lafiyarmu.
Me ya sa Nijar ta fice daga kotun duniya?
Jamhuriyar Nijar ta miƙa buƙatar ficewa daga kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa wato ICC watanni tara bayan ta bayyana aniyarta ta ficewa daga kotun.
Me ya sa Birtaniya ke yawan sauya Firaminista?
Yanzu dai Sir Keir Starmer shi ne firaminista na shida da ya yi murabus ko kuma masu jefa ƙuri'a suka tilasta mi shi yin murabus cikin shekara 10.
Hanyoyi biyar da maza za su iya bi don tazarar haihuwa
A lokuta da dama idan aka ambaci batun tazarar haihuwa, hankali kan karkata ne kawai ga mata. Sau da yawa su ake ganin ke da alhakin amfani da hanyoyin da za su taimaka wajen yin tazarar haihuwa ko rage yawan haihuwa cikin ƙanƙanin lokaci.
Tasu'a da Ashura: Saɓanin fahimtar Sunna da Shi'a kan ranakun biyu
A kowace ranar 9 da 10 ga watan Almuharram, wata na farko a sabuwar shekarar Musulunci, Musulmi mabiya manyan mazhabobin addinin biyu, Sunni da Shi'a kan gudanar da wasu abubuwa na tunawa da ranar.
Akwai hujjojin da ke nuna Isra'ila ta aikata laifuffukan yaƙi a Gaza - Rahoto
Isra'ila ta yi watsi da rahoton, inda ta ce rahoton "ƙage ne marar tushe" kuma "wannan farfaganda ce da kwamitin ya taɓa fitarwa a baya."
Auren ƴan tagwayen da ke ɗaukar hankali a Najeriya
Ƴan biyun maza da suka auri ƴan biyu mata sun tattauna da BBC bayan wani ƙayataccen biki da aka gudanar.
Lokuta 6 da mutanen gari suka yi wa wasu kisan gayya a Najeriya
Kisan atara-atara na ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke janyo rasa rayukan ɗimbin al'umma a Najeriya musamman bisa la'akari da yadda nau'in kisan ya daɗe na faruwa a tsawon lokaci.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




























































