BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Sarki Sulaimanu: Sarkin Kano na Fulani na farko a tarihi
Sarki Sulaimanu shi ne sarki na 44, amma shi ne sarki na farko a cikin sarakunan Fulɓe.
KAI TSAYE, Trump ne zai yanke shawara kan lokacin da za a ƙare yaƙin Iran- White House
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai dangane da yaƙin Iran da ma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 23/04/2026
'Tsadar fom ɗin takara na APC illa ne ga cigaban ƙasa'
''Waɗanda suka cancanta, suna da ilimi, da ƙwarewa, da gaskiya da tausayi, da kishin ƙasa ba za su iya samun waɗannan kuɗaɗe ba da za su sayi fom, saboda haka ba za su iya tsayawa takara ba.''
PSG na son Fernandes, Barca na harin Silva da Neto
Paris-St Germain na son Mateus Fernandes, Chelsea na son ɗaukar Andoni Iraola da Cesc Fabregas a madadin Liam Rosenior, yayin da Barcelona ke son Marcus Rashford ya tsawaita zamansa a mastayin ɗan wasan aro.
Me ya hana Iran mallakar makamin nukiliya duk da tarin sinadarin uranium da take da shi?
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), Rafael Grossi, ya shaida wa AP cewa, adadin sinadarin uranium ɗin da Iran ta mallaka, zai iya ba ta damar ƙera makaman nukiliya aƙalla 10.
Mai yiyuwa a tattauna da Iran nan da ranar Juma'a - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai dangane da yaƙin Iran da ma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 22/04/2026
Wane ne Murtala Garo, matashin da zai zama mataimakin gwamnan Kano?
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aika da sunan Murtala Sule Garo ga majalisar dokokin jihar domin neman tantancewa a matsayin mataimakinsa.
Ƴan Najeriya shida da gwamnatin ƙasar za ta gurfanar kan zargin juyin mulki
A watan Janairun bana ne hukumomin tsaro na Najeriya suka sanar da cewa sun samu wasu jami'an soji da laifin kitsa juyin mulki a ƙasar, wadda suka ce an yi a bara.
Dalilai 4 da suka sa ƙasashen Turai ke son likitocin Najeriya
A baya-bayan na ƙungiyar General Medical Council, GMC mai lura da ayyukan likitoci a Birtaniya ta bayar da rahoton cewa kimanin likitocin Najeriya 4,600 ne suka koma Birtaaniya da aiki cikin shekara uku.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 23 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 23 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 23 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 22 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Manchester City ta ɗare kan teburin Premier League
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga ranar Lahadi 19 zuwa Juma'a 24 ga watan Afrilun 2026.
Liverpool na harin Muani, Mainoo zai ci gaba da zama a United
Liverpool za ta iya ɗauko Randal Kolo Muani, yayin da Kobbie Mainoo ya amince da sabunta kwantaraginsa da Manchester United, ita kuwa Barcelona na harin Silva.
Yadda tikitin wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya na dala 11,000 ke jan hankali
Abu ne mai wuya a gano abin da ya janyo tikitin ya yi tsadar gaske saboda Fifa ba ta fitar da yadda take tsara farashin tikiti ba.
Hanyoyi uku da suka rage wa Arsenal na lashe kofin Premier
Rashin nasarar da ƙungiyar ta yi da ci 2-1 ya sake jefa ta cikin babbar barazanar gaza lashe Kofin Premier da ta shafe fiye da shekara 20 tana ƙishirwarsa.
Man United da Real Madrid na zawarcin Emery, Arsenal da Chelsea na son Bergvall
Hankalin Manchester United da Real Madrid ya koma kan Kocin Aston Villa Unai Emery, ko da yake Villa na da kwarin gwiwa a kansa
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Tarihin jami'o'i na farko da aka fara kafawa a Afirka
A wannan maƙala, BBC ta yi waiwaye da kuma duba kan cibiyoyin ilimi shida mafiya girma a tarihin Afirka - waɗanda tasirinsu ya zarce fiye da nahiyar.
Hotuna sun nuna yadda Isra'ila ke ruguza gine-gine a kudancin Lebanon
Sashen tantance bayanai na BBC ya gano sama da gine-gine 1,400 da aka ruguza a Lebanon tun ranar 2 ga watan Maris
Yadda INEC ke neman wanke shugabanta kan zargin goyon bayan APC
''Yanzu ai hukumar zaɓe ita ta ɗauki waɗanda suka yi wannan bincike kuma biyansu za ta yi. Saboda haka ba lalle ba ne wannan sakamako da suka bada, babu wani abu na akasin haka ɗin.''
Donald Trump ya ce yana gab da samun galaba kan Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai dangane da yaƙin Iran da ma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 21/04/2026
Darasin da na koya bayan daina shan sukari na tsawon mako shida
Na'ukan abinci da ke ɗauke da sinadarin sukari na ko'ina, har ma a wuraren da ba mu yi tsammani ba.
Dalilai huɗu da suka sa tattaunawar Iran da Amurka ke cikin ƙila-wa-ƙala
Makomar tattaunawar Iran da Amurka ta shiga cikin rashin tabbas yayin da lokacin da aka ɗebe na tsagaita wuta ke daf da karewa.
Yadda magoya bayan Obi da Kwankwaso suka kafa ƙungiya don samun tikitin ADC
Magoya bayan tsoffin yan takarar shugaban kasa a Najeriya Peter Obi, da kuma Rabiu Musa Kwankwaso sun kafa wata kungiya mai suna Obi–Kwankwaso (OK Movement) da ta soma tattaunawa domin ganin jam'iyyar ADC ta tsayar da su takarar shugaban kasa da mataimaki a zaben 2027 da ke tafe.
Wane tasiri toshe hanyoyin ruwa ke yi a yaƙin Iran?
Amurka da Iran sun yi amfani da batun toshe hanyoyin ruwa a yaƙin da ake yi yanzu. Don haka me tarihi ya nuna kan tasirin wannan mataki?
Me komawar Malam Shekarau APC ke nufi a siyasar Kano?
A ƙarshen makon nan ne tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam'iyyar hamayya ta PDP inda ya koma jam'iyya mai mulki ta APC.
Diomande zai maye gurbin Salah a Liverpool,Newcastle za ta sayar da Gordon
Dan wasan RB Leipzig da Ivory Coast Yan Diomande, mai shekara 19, shi ne wanda Liverpool ta ke son ta dauka domin maye gurbin dan wasan Masar Mohamed Salah
Abin da Kotun Ƙoli ta ce kan rikicin Masarautar Kano
A wani zaman da ta yi a Abuja, kotun ta ƙoli ta ɗage zaman sauraron shari'ar zuwa ranar 19 ga watan Afrilun 2027, wato kimanin shekara ɗaya daga yanzu.
Dole a samar da tsaro a Najeriya - Hafsan hafsoshi
Wannan shafi na kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa dangane da yaƙin Iran da kuma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 20/04/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































