Kalli bidiyon katafaren 'Gandun Grace Mugabe'

An wallafa

Wakilin BBC Andrew Harding ya ziyarci 'Gandun Grace' Mugabe domin ganawa da ita da kuma jin ta bakin 'yan Zimbabwe da ke cewa tsohuwar matar shugaban ta kwace musu filaye.