Coronavirus: Sabbin abubuwa biyar dangane da cutar korona

Bayanan bidiyo, Abubuwa biyar da muka sani game da Korona
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Zai yi matuƙar wahala a bi diddiƙin bayanan da ake samu na baya-bayan nan kan cutar korona.

Ga dai sabbin abubuwa biyar da bincike ya bankaɗo dangane da ƙwayar cutar.